<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>487</hymn_number>
<lyrics>[V1]
 1) Muna cikin tafiya, tafiya zuwa sama.
 Menene za mu ƙunsa a hannunwanmu
 don saduwa da Yesu?
 Saduwarmu, menene za mu ƙunsa
 A hannunwanmu don saduwa da Yesu?

[V2]
 2) Mai yin zina, menen za ka ƙunsa
 A hannunwanka don saduwa da Yesu?
 Mai yin sata, kana cikin tafiya
 Tafiya zuwa sama, menene za ka ƙunsa
 A hannunwanka don saduwa da Yesu

[V3]
 3) Mai yin tsafi, menene za ka ƙunsa a
 Hannunwanka don saduwa da Yesu?
 Mai yin ƙarya, kana cikin tafiya,
 Tafiya zuwa sama, menene za ka
 Ƙunsa a hannunwanka don saduwa da Yesu ?

[V4]
 4) Mai kormoto, menene za ka ƙunsa
 a Hannunwanka don saduwa da Yesu?
 Mai yin fushi kana cikin tafiya,
 Tafiya zuwa sama, menene za ka
 Ƙunsa a hannunwanka don saduwa da Yesu?

[V5]
 5) Mai yi gulma, menene za ka ƙunsa
 a hannunwanka don saduwa da Yesu?
 Mai yin kisa, kana cikin tafiya,
 Tafiya zuwa sama, Menene za ka ƙunsa
 a hannunwanka don saduwa da Yesu ?

[V6]
 6)  Mai maza biyu, menene za ki ƙunsa
 a hannunwanki don saduwa da Yesu?
 Mai-mata biyu. kana cikin tafiya,
 Tafiya zuwa sama, menene za ka ƙunsa
 a hannunwanka don saduwa da Yesu?</lyrics>
<title>Muna Cikin Tafiya, Tafiya Zuwa Sama LW487</title>
</song>